Ko za a kashe ni ba zan daina fadar gaskiya ba – Ali Ndume
Sanatan Borno ta Kudu Muhammad Ali Ndume ya bayyana ko za a kashe shi ba zai daina fadawa shugabanni gaskiya…
PDP ta yi rabon takin zamani ga ƴan Jam’iyya a jihar Kwara
An yabawa jam'iyyar PDP a jihar Kwara bisa rabon takin zamani da jam'iyyar ta yi a yankin Kwara ta Arewa domin…
Martani game da cire ni daga sarautar Mujaddadin Bauchi – Sanata Shehu Buba
Na samu labari Mai cike da ban mamaki game da wasika Mai dauke da kwanan watan 14 ga watan Augusta inda ake sanar…
SADIYA DAUDA ICAN KABARI TA LASHE AMAN TA A GABAN KOTU BAYAN BATA SUNAN MAHAIFIN…
Daga Ibrahim Aminu Riminkebe.
Matashiyar 'yar siyasar nan Sadiya Dauda Ican kabari ta lashe aman ta bayan bata…
Saleem Dogo Mai Tsaran Raga da ya Taimaka aka ci kwallo 7 a Wasa 57
Mai tsaran raga na kungiyar Kwallon kafa ta Turbo Touch International Saleem Musa Dogo na ci gaba da haskawa a…
SADIYA ICAN KABARI, TA GURFANA A GABAN KOTU BISA TUHUMAR TA DA BATA SUNA.
SADIYA ICAN KABARI, TA GURFANA A GABAN KOTU BISA TUHUMAR TA DA BATA SUNA.
Daga Ibrahim Aminu Riminkebe.…
Barau FC ta Raba Kayan Wasanni ga yan Wasan Makarantar Masu Bukata Ta Musamman…
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, ta raba kayan wasannin kwallon kafa ga yan wasan Masu Bukata Ta Musamman da ke…
Akwai Bukatar Yin Duba Kan Batun Harajin Kula da Internet – Sanata Baba Umar
Daga Sanata Shehu Baba Umar Shugaban Kwamitn Majalisar Dattijai da sha’anin Tsaron kasa da tattara bayanai.
1.A…
NLO: Shehu Kilishi ya ajiye aikin da Ramcy FC
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Ramcy Gidan Sarki Shehu Kilishi, wanda aka fi sani da Coach Bahago, ya ajiye…
Kungiyar Masu Horarwa reshen Kano Sun Ziyarci SWAN Kan rikicinsu da Audu Maikaba
Kungiyar Masu horar da yan wasan Kwallon Kafa sun ziyarci kungiyar marubuta labaran wasanni ta kasa reshen Kano…
Ramadan: Kungiyar HONIA ta Tallafawa Marayu Da Kayan Abinci Da Na Sawa
Kungiyar cigaban Unguwar Hotoro a yankin Karamar Hukumar Nassarawa wato HONIA ta Tallafawa Marayu da gajiyayyu da…
Bukola Saraki Ya ziyarci Aikin Tantance Dalibai 100 da Gidauniyarsa ta dauki Nauyi
Tsohon shugaban majalisar dattawan kasar nan, Alhaji Abubakar Bukola Saraki Saraki ya kai ziyarar gani da ido,…