Ba ni da hannu a kwace kujerar Sanata Ishaku Abbo – Akpabio
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi watsi da zargin da Sanata Elisha Abbo ya yi cewa yana da…
Gwamna Radda ya rushe shugabancin kungiyar Katsina United
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar Da rushe shugabancin gudanarwar Kungiyar nan take.
Independent Mirror ta rawaito…
Yadda tauraruwar Naziru Laja ke ci gaba da haskawa a Enugu Rangers
Rahotanni sun bayyana tauraruwar tsohon dan wasan Rivers United Naziru Auwal Laja, na ci gaba da haskawa a kungiyar…
AS Garde Nationale ta kammala daukar dan wasan Barau Football Academy Nana Abraham
Kungiyar kwallon kafa ta AS Garde Nationale da ke Niamey, a jamhuriyar Niger, ta gabatar da tsohon dan wasan…
Abin da ya sa muka haramta amfani da littafin Queen Primer a Kano-Abba El-Mustapha
Hukumar Tace Fina-finai da Dab'i ta Kano ta haramta karantawa da sayar da littafin Queen Primer a fadin jihar.…
Ganduje ba zai iya ciyowa APC zabe a 2027 ba-NNPP
Jam’iyyar NNPP ta bayyana shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, a matsayin wanda ya zama jangwam ga…
Akwai son rai da son zuciya a hukuncin kotun kararrakin zaben Gwamnan Kano-NYPG
Kungiyar ci gaban Matasan Arewacin kasar nan ta Northern Youth Patriotic Group, ta ce akwai son rai da son zuciya a…
Akwai son rai da son zuciya a hukuncin kotun kararrakin zaben Gwamnan Kano-NYPG
Kungiyar ci gaban Matasan Arewacin kasar nan ta Northern Youth Patriotic Group, ta ce akwai son rai da son zuciya a…
Abdullahi Abbas ya yagoranci wata tawaga da tayi taron murnar nasarar APC A kotu
Shugaban Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya jagoranci magoya bayan jam’iyyar wajen bayyana…
Ba mu karaya ba za muje kotun daukaka kara-Abba Kabiru Yusuf
Gwamnan Kano Abba Kabir ya ce ko kaɗan hukuncin ba zai rage musu ƙwarin gwiwa ko ya sanyaya musu gwiwa ba a kan…
Ba mu karaya ba za muje kotun daukaka kara-Abba Kabiru Yusuf
Gwamnan Kano Abba Kabir ya ce ko kaɗan hukuncin ba zai rage musu ƙwarin gwiwa ko ya sanyaya musu gwiwa ba a kan…
Shari’ar zaben Gwamnan Kano: Yadda bangaren APC da NNPP ke hasashen samun…
Yanzu haka Kotun sauraren kararrakin zaben Gwamnan Kano Kano ta ayyana ranar Laraba 20 ga Satumbar 2023 a matsayin…