Turbo Touch FC ta lashe gasar Janar Ahmad Muhd Tukur na Barikin Janguja da ke Kano
Kungiyar kwallon kafa ta Turbo Touch Football Club, ta lashe gasar kwamandan rundunar sojin Najeriya, na bataliya ta 73 dake barikin Janguja da ke nan jihar Kano.
Wasan karshe na gasar da aka yiwa take da gasar Commanders Unity Cup 2025,…
Read More...
Read More...