Tawagar Yan Jaridun Najeriya 20 ciki harda ma’aikacin Premier Radio sun Isa…
Rahotanni sun bayyana kawo yanzu haka Tawagar yan Jaridun Najeriya 20 ta isa kasar Africa Ta Kudu, a wani bangare…
Abin da ya sa muka Kori kwamishinan kasa da Ogan Boye-Gwamnatin Kano
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana ta Sallami kwamishinan ma’aikatar kasa da safayo na Kano Adamu Kibiya da mai baiwa…
Aure 999 ne ya mutu a Kasa da shekara Daya a Kano –IHRC
Wani rahoto da wata kungiya mai fafutukar kare haqqin bil’adama wato International Human Right Commission (IHRC),…
Gawuna ya fitar da shaidar biyan Kudin daliban BUK 100 da ya yi
Tsohon Mataimaki namusamman ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan kafofin sada zumunta wato Abubakar Aminu Ibrahim,…
Na shirya sanar da gwamna matsalar dana gani don a dauki matakin gyara- Wasilu…
Sabon mai dakkowa Gwamna Abba Kabiru Yusuf rahotannin abin da ke faruwa a ma'aikatar Ayyukan na Musamman Muhd…
A karo na biyu NNPP ta sake rasa kujerar majalisar tarayya a Kano
Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya dana jiha da ke zamanta a Kano, ta ayyana Musa Ilyasu…
Sanata Barau ya shigo Kano in da ya fara da ziyarar Gaisuwar mutuwa
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Barau I Jibrin Maliya CON ya ziyarci mahaifarsa Kano domin gudanar da…
Ronaldo ya bayar da Otal dinsa don samar da matsuguni ga wadanda girgizar Morocco…
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr ta kasar Saudi Arabia Cristiano Ronaldo ya bayar da hotel dinsa Mai…
Gawuna ya biya kudin dalibai Mata na BUK su 100
Tsohon dan takarar Gwamnan Kano a zaben 2023 Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya biyawa daliban Jami'ar Bayero Mata Yan…
Za a gudanar da kidan kwarya dana shantu a Auren Zawarawa a Kano-Daurawa
Shugaban hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce za a yi kidan ƙwarya da na shantu domin…
Za a gudanar da kidan kwarya dana shantu a Auren Zawarawa a Kano-Daurawa
Shugaban hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce za a yi kidan ƙwarya da na shantu domin…
Kwana 100: Ina Najeriya ta dosa karkashin mulkin Shugaba Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya cika kwanaki 100 a matsayin Shugaban Najeriya.
Independent Mirror ta rawaito…