Abin da ya sa muka haramta amfani da littafin Queen Primer a Kano-Abba El-Mustapha
Hukumar Tace Fina-finai da Dab'i ta Kano ta haramta karantawa da sayar da littafin Queen Primer a fadin jihar.
Independent Mirror Hausa ta rawaito shugaban hukumar Abba El-Mustapha ne ya bayyana haka ne ranar Alhamis a yayin da ya…
Read More...
Read More...