Ku fara shirin biyan sama da Miliyan Hudu don aikin hajjin Badi-NAHCON
Hukumar Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta bukaci maniyyata Aikin Hajjin badi su fara ajiye Naira miliyan hudu da rabi a matsayin kafin alkalamin kudin kujera.
Independent Mirror ta rawaito shugaban hukumar Zikrullah Kunle Hassan ne ya sanar…
Read More...
Read More...