Yadda tauraruwar Naziru Laja ke ci gaba da haskawa a Enugu Rangers
Rahotanni sun bayyana tauraruwar tsohon dan wasan Rivers United Naziru Auwal Laja, na ci gaba da haskawa a kungiyar da ya koma ta Enugu Rangers.
Independent Mirror ta rawaito Naziru Laja a sabuwar kakar wasanni ta bana ya buga karawa biyu…
Read More...
Read More...