Shari’ar zaben Gwamnan Kano: Yadda bangaren APC da NNPP ke hasashen samun nasara
Yanzu haka Kotun sauraren kararrakin zaben Gwamnan Kano Kano ta ayyana ranar Laraba 20 ga Satumbar 2023 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan korafi game da zaben gwamnan jihar.
Independent Mirror Hausa ta ruwaito cewa matakin na…
Read More...
Read More...