Akwai son rai da son zuciya a hukuncin kotun kararrakin zaben Gwamnan Kano-NYPG
Kungiyar ci gaban Matasan Arewacin kasar nan ta Northern Youth Patriotic Group, ta ce akwai son rai da son zuciya a hukuncin kotun sauraren karrakin zaben gwamnan Gwamnan Kano da akayi a ranar Laraba.
Independent Mirror ta rawaito cewa…
Read More...
Read More...